Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Yadda Wata Mata ata Kashe Ya’yan ta Da Adda Ta Sassara Su Kalli Bidiyon

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Wata Matar Ta Kashe Ya’yan ta da Hannun ta kamar yadda A yanzu asirin ta ya Tonu domin zamu saka maka videon.

A yanzu haka muke Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa wata ta kashe ya’yan ta kamar yadda ta daddatsa su da adda kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna allah wadai da wannan matar.

Kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan matar ta kashe ya’yan ta kamar yadda a yanzu haka indai ka kalli wannan Video sai kayi kuka da idon ka domin tausayi ga Video ka kalla.

Kamar yadda A yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan matar ta Aikata abinda bai kamata ba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna zagin ta Akan wannan abun.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button