Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Wasu Yan Bindiga Sun Kashe Wani Babban Lauya Kalli Kaga

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un YADDA Yan Bindiga Suka Kashe Wani Babban Lauya Kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media.

Mutane Da Yawa a yanzu haka sunyi allah wadai da wannan rashin tsaron domin a yanzu haka abinda ake Aikatawa yayi yawa a yanzu haka zakaji yadda wadan nan yan bindigar suka kashe Babban Lauya.

Kwana Ukku Zuwa Hudu Dasuka Gabatane Wasu ‘yan ta’adda suka kashe wani Bairster Lawyer A Garin Gusau Kamaryanda Majiyarmu tasamu A wani Rahoto Damuka Gani Kamar Haka

‘Yan Bindiga Sun Kashe Babban Lauya A Daren Jiya A Garin Gusau

Rahotanni sun nuna cewa marigayin mai suna B.T Aza ya ga ‘yan bindigan ne a lokacin da yake kokarin shiga gidansa, sai ya yanke shawarar ya juya, amma suka bi shi suka harbe shi har lahira.


A Lokacin yayi niyar tsiya da ransa domin Kada wadan nan yan bindigar su kashe shi hakane yasa ya Gudu da kafarsa a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin wannan kisan da aka yiwa wannan Babban Lauyan.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button