Hausa Music
Sadiq Saleh – Idan So Cutar Ne (Official Audio) 2022

Sabuwar Wakar Sadiq Saleh (Idan so Cutane) Kamar yadda a yanzu haka ya saki Wannan wakar Kuma a yanzu haka mutane da yawa suna farin ciki da wannan wakar.
kamar yadda ka sani dai Sadiq Saleh ya kasance shahararan mawaki Acikin masana’antar Kannywood Kamar yadda a yanzu haka yana da tarun masoya a duniya hakane yasa yake Sakin wakokin sa domin ta burge masoyan sa

Full Audio,
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin Namu Mai Al’barka Domin Samu sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com