Hausa Music
Sabon Oji – Kwash Kwash ( Official Audio) 2022

Sabuwar Wakar Abon Oji (Kwash Kwash) Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka wannan wakar domin ka saurara kaji yadda wannan wakar take.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wanna mawakin wato Sabon Oji yana daya daga cikin Manyan mawaka acikin masana’antar kannywood domin a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa.

Full Audio,
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Mungode Digitalskil.com