Hausa Music

Auta Mg Boy – Inda Rabba Na (Official Audio) Download Mp3 2022

Auta mg Boy Yayi Wata Sabuwar Waka Kamar Yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya (Inda Rabbana) Kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka wannan wakar domin ka saurara kaji yadda wannan wakar take.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu auta mg Boy yan daya daga Cikin Manyan Mawaka Acikin Masana’antar Kannywood A yanzu wannan Wakar Da yayi Ta Daukaka a duniya,

Full Audio Music,

Kuce gana da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button