Kannywood

Asiri Yatonu Yanzu Yanzu; Ashe Dama Ummi Rahab Tana Da Ciki Wata Biyu Kalli Wannan Video Domin Kaji

Babbar Magana Yanzu Yanzu Asiri Yatonu Ashe Dama Ummi Rahab Tana Da Ciki Kamar yadda a yanzu haka wallafa Wani hoto a shafin ta na instagram.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu tun bayan auren Ummi Rahab d a Lilin baba mutane da yawa Basu kara jin labarin Ummi Rahab Ba Sai Yanzu Data Wallafa Wani Hoto a shafin.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan labarin yake Akan Maganar Cewa Ummi Rahab Tana Da Ciki Ajikin Ta A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaga yadda wannan abun yake.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana akai kuma a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa wannan maganar haka take domin Duk wanda ya Kalli ummi rahab yasan cewa tana da ciki.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button