Labaran Duniya

Tirkashi” Pi Network Yadda Wani Dan 419 Yayi Kokarin Cutar Sheikh Abdullah Gadon Kaya Kalli Wannan Bidiyon Kaga..

Babbar Magana Wannan Cutar Garda Malam PI NETWORK Wani Dan 419 Yayi kokarin Cutar Sheikh Abdullah Badan Kaya Kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Duk Matasa Basu da Wani buri daya wuce PI NETWORK kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna saka rai Akan wannan abun domin an bayyana cewa za a samu makudan kudi.

Sai kuma a yanzu haka wann Dan 419 Yayi Kokarin Cutar Sheikh Abdullah Kamar yadda a yanzu haka ya bayyana Hakan A Hudubar sa wacce yayi a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda malam ya bayyana yadda wanna lamarin ya kasance dan haka a yanzu haka mutane da yawa sai kuyi a hankali.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button