Kannywood

Innalillahi; Yadda Fati Slow Ta Yiwa Teema Makamashi Sujjada Qalau Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Gaskiya Wannan Abun Bai Kamata Ba Kalli Yadda Fati Slow Ta Yiwa Teema Makamashi Sijjada kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka fati Slow da Teema Makamashi suna rigima a tsakanin su kamar yadda A yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa fati Slow Ta Fita rigima a masana’antar kannywood..

Idan baza ka manta ba a kwanakin baya fati Slow ta fito ta Zagi Naziru Sarkin Waka kamar yadda kasan cewa a Lokacin Naziru Sarkin Waka ya bata Miliyan 1 kuma babu kunya taje ta karabi wannan kudin.

Sai kuma a yanzu haka wata rigima ta kara hadasu da Teema Makamashi kamar yadda a yanzu haka ta fito tayi maka kazafi kamar yadda a yanzu haka zata dauki mataki akanta hakane yasa tayi mata Sijjada domin ta hakura a yanzu haka ga Video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga abinda ya faru kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya kamata abinciki Kwakwalwar ta Akan wannan abun.

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button