Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Yadda Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Mata Da Miji Likitoci Kalli.

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un YANZU Yanzu Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Mata Da Miji Kamar yadda a yanzu haka zamu kawu muku Cikakken Bayani akai.

Innalillahi Wasu Ma’aurata guda Biyu Allah ya karbi Rayuwar su sakamakon wata gobara data tashi acikin gidansu Inda a yanzu haka mutane da yawa sun koka da wannan labarin.

Wadan nan Ma’auratan sun kasance likitoci kamar yadda a yanzu haka Duk Cikin su kowa ya iya Aikin likita domin abinda suka Karanta kenan a yanzu haka ga hoton su ka kalla domin kaga yadda suffar su take.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Hotun kasan cewa Wadan nan matan da Mijin sunyi matukar dacewa Inda a yanzu haka kuma mutane da yawa suna fatan al’kairi akan wannan Rasuwar.

A Lokacin da wannan gobarar ta kama anyi Kokarin ceto ransu kamar yadda a an kaisu asibiti domin su Samu Lafiya amma allah ya karbi Rayuwar su Mijin ya Riga amaryar mutuwa ita kuma washe gari itama ta mutu.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button