Labaran Duniya

Allah Mai Iko; Yadda Wata Karamar Yarinya Ta Haihu Tana Kan Titi Tana Shayar Da Yaron Allah Sarki..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Gaskiya Ya Kamata a kawo karshen Wannan Matsalar Domin a yanzu haka ya’ya mata suna Cikin Wani Hali.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka auren wuri yayi Yawa kuma yakan yana matukar Jefa ya’ya mata acikin Wani mawuyacin Hali kamar yadda A yanzu ya kamata ka tsaya ka karan wannan labarin.

Kasan cewa A Yanzu Haka Duniya Ta Zama Abinda ta Zama Domin a yanzu haka abun da yake faruwa sai dai muce Qalau Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un.

Domin Kasan cewa ana aurar da mata da wuri zakaga cewa yarinya bata wuce shekara 13 amma kuma ta Fara zancen aure kuma babu kunya zakaji tana maganar cewa ita aure takeso kamar yadda a yanzu haka kuma idan anyi aure sai kaga sun Shiga Cikin Wani Hali.

Musamman Idan Tazo Haihuwa ana zakaga ikon Allah Wani zubun sai dai kaga cewa anyi mata aiki domin baza ta iya Haihuwa da kanta ba.

Inda a yanzu haka Ya kamata iayaye Kusan adadin shekarun daza ku ringa yewa ya’yan ku aure domin suna shiga Cikin Wani Hali Bayan anyi aure.

A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla Zakaji yadda wata karamar yarinya ta Haihu kuma yarinya bata wuce shekara 13 ba ga wannan Videon ka kalla.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button