Hausa Music

Ali Jita – GarinYa Waye (Official Audio) 2022

Sabuwar Wakar ali Jita Gari ya Waye kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta kasance sabuwar wakar da ali jita ya Saketa a yau kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta Karade Duniya.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ali jita yana daya daga cikin Shirin nawa a duniya haka zalika kuma a masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka kuma ya saki wata sabuwar wakar mai Suna (Gari ya Waye)

Full Audio,

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button