Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Mutuwar Mawaki Auta Mg Boy Gaskiya Akai..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi raji’un mutuwar auta Mg Boy wannan itace gaskiyar magana Akai Kamar yadda a yanzu mutane da yawa sunci karo da labarin.

A yanzu haka indai kana bibiyar shafin sada zumun’ta wato Youtube Koh Facebook Nasan Cewa Kaji labarin cewa auta Mg Boy ya rasu kamar yadda a yanzu haka zamu kawu muku video akan ta.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa wannan maganar ta mutuwar tasa gaskiya ce wasu kuma a yanzu haka Suna cewa ba gaskiya bace a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiyar magana Akai kuma a yanzu haka mutane da yawa sunyi farin ciki da wannan labarin domin sunji gaskiya akai.

Domin a yanzu haka auta Mg Boy bai rasuba yana raye kawai labaran karya ake watsawa a duniya domin a rigika mutane da yawa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button