Kannywood

Innalillahi; Safara’u Zata Kashe Kanta Tana Ciki Wani Mawuyacin Hali Akan Ana Neman Ta..

Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un Yana Yanzu Safara’u Kwana Chasa’in TANA Cikin Wani Mawuyacin Hali kamar yadda a yanzu haka ana Tsoron Kada ta kashe kanta.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa ya kamata a binciki menene yake damun Safara’u Kwana Chasa’in Kamar yadda a yanzu haka ta Shiga Cikin Wani Hali.

Tun Lokacin da Safara’u Kwana Chasa’in ta samu labarin cewa ana neman ta to tun daga wannan Lokacin Safara’u ta Shiga Wani Hali Kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku video ka kalla.

Wannan Video A yanzu haka indai ka kalla nasan cewa sai ka Tausayawa Safara’u domin kana ganin ta kasan cewa ta Shiga Cikin Wani Hali a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda Safara’u Kwana Chasa’in ta Shiga Cikin Wani mawuyacin Hali domin Akan taji labarin ana neman ta.

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button