Innalillahi; An Kamashi Ya Yiwa Budurwar Fyade A Makabarta Kalli Bidiyon…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Gaskiya Ya Kamata A Dauki Mataki Akan Wannan Bawan Allah Domin Wannan Rashin Imanin Yayi Yawa.
Ya kamata Ka tsaya ka karan Wannan Labarin Domin Indai Kana Da Imani Sai Kayi Allah Wadai Da Wannan Bawan Allah. kamar yadda A yanzu Ya Zama dole a dauki mataki Akai.
Labarin da muke samu a yau shine rundunar ‘yan sandan jihar Gombe sun gabatar da kama wani mutum da ake zargi da yi wa wata yarinya mai shekara 16 fyade a makabarta a karamar hukumar Kaltungo da ke jihar Gombe.
Kamar yadda majiyar Digitalskil ta tabbar batun hakan na dauke ne a wata takarda mai dauke da sanya hannun Kakakin rundunar, ASP Mahid Mu’azu Abubakar a madadin Kwamishinan ‘yan sandan jihar ne Ishola Babatunde Babaita.
Muna Fatan Allah Ya Shiryi Irin Wadan nan Mutanan Kamar yadda a yanzu haka Duk wanda ya kasance yana da Imani sai Yayi Kirafi Akan wannan Mutumin.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com