Kannywood

Daga Karshe Gwamnatin Buhari Ta Yankewa Gidan Redio Hukunci Akan Saka Wakar Ado Gwanja Warr..

Babbar Magana Kamar Yadda Ka Sani dai A yanzu an Haramta sauraron wakar Ado Gwanja Warr Kamar yadda a yanzu haka Duk wanda aka kama yana sauraron wannan wakar za a dauki mataki Akan sa.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa babu abinda zai saka su daina Sauraron wannan wakar kamar yadda A yanzu haka Wani Abun ya faru.

Mutane Da Yawa Suna magana Akan cewa wannan wakar ta ado gwanja babu Wani laifi da tayi kawai ana Masa bakin ciki ne domin a yanzu haka ya Samu Daukaka a duniya.

A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin abinda ya faru domin a yanzu haka Duk gida redion da aka kama sun saka wannan wakar za a hukun tasu ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya faru kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna magana akan cewa wannan hukuncin da aka dauka yayi tsauri da yawa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button