Bazan Biya Kudin Aiki Ba; Wannan Yaron Ba Nawa Bane, Yayi Muni Da Yawa A Nemi Mahaifin sa…

Innalillahi Mutum Ɗan Najeriya daya ɓoye sunan sa, ya saki wasu hotunan jinjiri, yana mai nuna ɓacin rai da takaici.
Mutum ya kuma cika da mamaki idan dagaske yaron ya kasance ɗan da matarsa ta haifa a matsayin Ɗan sa.
A cewar sa, yaron yayi munin da za’a ce dan sa ne, don haka bazai amince da sakamakon gwajin cikin na ɗan ba.
Mutumen ya kuma cika da zargin cewa, Matar sa tana gudanar da mu’amula da wasu a waje, a saboda haka, yayi gargaɗin cewa ba zai biya kudin maganin yaron ba da suka je Asibiti.
A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa wannan Mahaifin baiyi adalci ba domin bashi da wata hujja wacce zata tabbatar da cewa wannan ba dansa bane.
Wasu da yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa ya kamata she asibiti a binciki Kwakwalwar sa domin wannan abinda Yake Aikatawa yayi kama dana mahaukata kamar yadda a yanzu haka kai me zaka iya cewa Akan wannan labarin.
Kuce gana da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com