Kannywood

Innalillahi Yadda Akayiwa Tahir Fage Asiri Da Tsubbu Wannan Rashin Imanin Yayi Yawa..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Asiri Yatonu Akan abinda Akayiwa Tahir Fage kamar yadda a yanzu haka ana cewa Asiri ake masa Inda a yanzu haka zamu kawu maka video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan cewa bai kamata ace Tahir Fage ba yana zuwa Gidan Gala Yana Rawa Da Yan’mata kamar yadda mutane Suna zaginsa Akan video.

A yanzu haka Asiri Yatonu akai kamar yadda a yanzu haka ana cewa Asiri Akayiwa Tahir Fage shine yasa yake zuwa gidan gala yana rawa da yan mata Inda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana akai kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa tinda bukatace ta sakashi haka babu Matsala.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button