Film Din India Da Rahama Sadau Ta Fito Aciki” Khuda Haafiz; Video

Yanzu Yanzu Kalli Film Din India Da Rahama Sadau Ta Fito Aciki Khuda Haafiz Kamar yadda a yanzu haka ya Jawo Cece Kuce kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka jaruman kannywood wato Raham Sadau ta fito acikin Wani katafaran film din India kamar yadda a yanzu haka wannan film din ya Dauka A duniya.
Masoyan Rahama Sadau a yanzu haka Suna farin ciki da wannan ci gaban da Rahama Sadau ta samu amma kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata ba.
Wasu kuma a yanzu haka Suna Magana Akan cewa bakin ciki ake mata domin idan ba haka ba ya za ayi ta samu cigaba aringa saka mata Ido a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani akai.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana akai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da wannan Cigaban da Rahama Sadau Ta Samu.
Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com