Kannywood

Biki Budiri; Bidiyon Yadda Aka Gudanar Da Bikin Ado Gwanja Da Amaryar Sa Momee Gombe

Wannan Itace Gaskiyar Magana Akan Auren Ado Gwanja Da Momee gombe kamar yadda a yanzu haka ku biyomu domin kuji gaskiyar magana Akai.

Kamar yadda ka sani dai a jiya akai ta Watsa labarin cewa ado Gwanja zai auri jaruman Momee gombe kamar yadda mutane da yawa sukai ta mamaki kamar yadda a yanzu haka mutane Suna so suji Gaskiyar magana akai.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana Akan Auren domin mutane da yawa Suna fatan al’kairi Akan wannan maganar amma kuma maganar gaskiya itace wasu Basu san da wannan abun ba a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda Gaskiyar Magana take.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana akai domin a yanzu haka babu wata Cikakkir shedar wacce zamu ceh muku ado gwanja zai auri jaruma Momee gombe.

Kuce gana da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button