Labaran Duniya

Bidiyon; Matashin Da Ke Tare Yan’mata Yana Musu Fyade Wannan Video Yayi Muni..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kalli Yadda Asiri Wani Matashi Ya Tonu yana tare yan mata yana lalata dasu kamar yadda a yanzu haka ya kamata a dauki mataki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka iyayen Suna sakaci da yaransu domin a yanzu haka yan iska sunyi yawa masa da mata amma kuma wani zubun da laifin iyayen yara baza su ringa aurar da yarsu da wuri ba.

A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa fyade yayi Yawa haka zalika anacin zarafin yaya mata kuma babu Wani mataki da ake dauka kamar yadda a yanzu haka wannan abun yayi matukar muni.

Mutane Da Yawa Suna magana Akan cewa indai aka kama Wani Namiji yana lalata da mata ya Kamata a Dauki Mataki Akan sa kamar yadda a yanzu haka kuma wannan matashin shima ya Kamata a Dauki Mataki Akan sa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button