Labaran Duniya

Nafi Sha’awar Kananun Yara Fiye Da Manyan Mata – Cewar Tsohon Da Ya Yiwa Karamar Yarinyar Fyade…

Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un gaskiya Wannan Tsohon Bashi Da Imani Domin Duk wanda ya tsaya ya Karan ta wannan labarin sai yayi allah wadai dashi.

Yanzu Yanzu An Kama Wani tsoho mai shekara 57 yana lalata da yarinya yar shekara 10 kamar yadda ya bayyana cewa Shekara 10 Kenan yana lalata kananin yara.

Kuma a yanzu haka ya bayyana cewa yafi Sha’awar kananun yara fiye da manya kamar yadda ya bayyana Hakan ne a Lokacin da aka Kamashi kuma a yanzu haka yace indai aka sakeshi zaiyi nadama ya daina lalata yara.

Sai dai kuma a yanzu haka mutane da yawa sun bayyana cewa bai kamata a sakeshi ba domin zai kara Aikatawa domin mai Hali bazai fasaba kamar yadda mutane da yawa a yanzu haka Basu goyi bayan a sakeshi ba.

Duk wanda yaci karo da wannan labarin sai yayi allah wadai da wannan tsohon domin a yanzu haka ba a san iya adadin matan daya lalata ba domin ya bayyana cewa Shekara 10 Kenan yana lalata kananin yara.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button