Labaran Duniya

Kalli Video; Yadda Aka Kama Wani Saurayi Yana Shigar Mata Yana Lalata Da Wasu Yan’matan..

Kalli Yadda Aka kama Wani Saurayi Yana Shigar Mata Yana Abinda Bai Dace Ba Kamar yadda a yanzu haka asirin sa ya tono.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya kamata mata su ringa kula da mutane koh acikin kasu domin a yanzu haka maza da yawa Suna Shigar mata Suna Shiga Cikin su.

A yanzu haka asirin wannan matashin ya tono domin Duk wanda ya Kalli shi yasan cewa Namiji ne domin a kirjin sa ya saka wasu kaya a mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa allah ne kadai yasan mata nawa ya taba.

Domin a yanzu haka mutane da yawa Suna allah wadai da wannan bawan allah kuma a yanzu haka za a ringi binciki Akan irin wadannan mazan da suke irin wannan Shigar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button