Kalli Bidiyon; Maryma Yahaya Akan Cinyar Wani Saurayi Suna Iskanci Gaskiya Bai Kamata ba..

Innalillahi Bayyana Wani Video Maryam Yahaya Akan Cinyar Wani Gardi Ya Jawo Cece Kuce Kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka jaruma Maryam Yahaya ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood domin a yanzu haka tauraruwar ta tana matukar Haskawa sosai.
Mutane Da Yawa Sunyi Mamaki Ganin Video Ta Tana Zaune Akan Cinyar Wani Gardi Kamar yadda a yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video sai yayi allah wadai da ita domin tayi abinda bai daceba.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda maryam yahaya ta zauna Akan cewa Wani Gardi kuma a yanzu haka wannan Videon ya Jawo mata Cece Kuce ga Video ka kalla.
Kamar Yadda A Yanzu Haka ka kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan Video yake domin a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com