Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Ashe Asiri Akayiwa Tahir Fage Take Zuwa Gidan Gala Yana Rawa Da Yan’mata..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Wai Ashe Asiri Akayiwa Tahir Fage Take zuwa Gidan Gala Yana Rawa Da Yan’mata kamar yadda a yanzu haka zamu kawu muku Cikakken Bayani.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan Tahir Fage Akan yana zuwa Gidan Gala Yana Rawa Da Yan’mata wadan da ya Haife su wasu Suna zagin sa wasu kuma Suna cewa allah ya shirye shi.

A yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa ya kamata a dauki mataki Akan sa domin zai zubarwa da ya’yan sa mutum ce sai kuma a yanzu haka Wani labari ya karade social media.

Wai” Ana Cewa Asiri Akayiwa Tahir Fage shine Dalilin Dayasa yake zuwa gidan gala yana rawa da waka da Yan’mata a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda Gaskiyar Magana take.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiyar magana Akai domin a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa allah ya Fitar dashi daga cikin wannan Halin daya Shiga.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button