Kannywood

Alhamdulillah; Auren Ado Gwanja Da Momee Gombe Acikin Sirri Bayan Ya Rabu Da Matarsa Maimuna..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Auren Ado Gwanja Da Jaruma Momee gombe kamar yadda a yanzu haka wasu zafafan hotonan su sukai ta yawo a duniya.

A yanzu haka mutane da yawa sunci karo da wasu hotunan ado gwanja da Momee gombe kamar yadda a yanzu haka Hamisu breaker shine ya Fara wallafa hotun a shafin sa na instagram yana musu fatan al’khairi.

Mutane Da Yawa sun Fara karyata wannan labarin amma kuma da sukaje shafin instagram din Hamisu breaker sai sukaci karo da wannan Hotun haka zalika kuma da suka duba abinda ya rubuta a kasa sai mutane suka yarda da maganar auren.

Jaruman Kannywood da yawa sunyi tsokaci Akan Wadan Magana ta auren ado Gwanja da Momee gombe kamar yadda ali nuhu shine ya Fara Magana akai sannan kuma ita Momee gombe.

A yanzu haka babu tabbacin cewa ado Gwanja zai aure Momee gombe domin zata iya Yiyuwa da wasa suke a amma kuma muna nan muna bibiyar gaskiyar magana Akai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button