Kannywood

Ado Gwanja – A Girgiza Kaya Mata; Sabuwar Wakar Wacce Tafi Chass Iskanci…

Babbar Magana Yanzu Yanzu Ado Gwanja Yayi Sabuwar Wakar Da Tafi Chass Da Kuma Warr Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ado gwanja ya saki sabuwar wakar sa mai Suna Chass Inda a yanzu haka wannan wakar ta Karade Duniya kuma a yanzu haka malamai da yawa Suna magana Akan Wakar.

Mutane Da Yawa Suna magana Akan cewa wakar Warr ta bata musu tarbiyar yara sannan kuma gashi ya kara yin wata Chass itama a yanzu haka malamai Suna magana Akan Wakar.

A yanzu haka kuma ado Gwanja yana Shirin Sakin wata sabuwar wakar wacce zata kara lalata tarbiyar yara a yanzu haka ga wannan wakar domin kaji yadda take.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan wakar take kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ya kamata a kama ado gwanja akan irin wannan abinda yake Aikatawa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button