Kannywood

Innalillahi Wata Budurwa Tana Neman Rasa Ranta Akan Soyayyar Ali Nuhu Kalli Wannan Video Domin Kaga Abinda Tayi..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Wata Matashiya tana neman rasa Ranta Akan soyayyar ali nuhu kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ali nuhu yana da tarun masoya a duniya domin ya kasance shahararan jarumi acikin masana’antar kannywood kuma yana daya daga cikin Manyan jarumai.

A yanzu haka wata budurwa daga cikin masoyan sa tana neman rasa Ranta Akan soyayyar sa Kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaga yadda masoyiyar ali nuhu tayi ga Video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga wannan budurwar tayi Akan soyayyar ali nuhu kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ali nuhu ya temaka ya kulata.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button