Kannywood

Yanzu Yanzu” Ali Nuhu Ya Bawa Fatema Tallafin Kudi Naira Miliyan 2 Za’a Yanke Mata Kafa…

Yanzu Yanzu Ali Nuhu Ya Bawa Fatema Tallafin Kudi Naira Miliyan 2 kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media kuma a yanzu haka ga gaskiyar magana Akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wata budurwa mai Suna Fatema ta gamu da Wani tsautsayi wanda Wani Matashi yayi Sanadiyar Yanke mata kafa kamar yadda a yanzu haka kuma ama neman kudin daza a saka mata kafar katako.

Sai Kuma a yanzu haka Wani labari ya karade duniya ana cewa ali nuhu ya bata Tallafin Kudi Naira Miliyan 2 kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji Gaskiyar Magana Akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda maganar gaskiya take domin a yanzu haka maganar cewa ali nuhu ya bata Tallafin Kudi Naira Miliyan 2 ba gaskiya bane.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button