Kalli Bidiyon; Yadda Aka Yankewa Ado Gwanja Hukunci A Kotu Akan Wakar “CHASS Tabbijam…

Babbar Magana Wannan Itace Gaskiyar Magana Akan cewa an yankewa ado Gwanja Hukunci Akan Wakar CHASS da yayi kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku video.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ya kamata a yankewa ado gwanja hukunci Akan abinda yayi domin a yanzu haka wannan Wakar daya saki wato CHASS ta batawa yara tarbiya sosai.
Wannan Dalilin Ne Yasa a yanzu haka akayi Zama tsakanin ado Gwanja da kuma Lauyan daya Shigar Dashi Kara kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji Gaskiyar Magana akan cewa an yanke nasa hukunci.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka a maganar gaskiya itace ba a Yankewa Ado Gwanja Hukunci ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com