Hausa Music
Umar M Shareef – Dawisun Mubi (2 Two) Official Audio

Sabuwar Wakar Umar M Shariff” Dawisun Mubi” 2 Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka kuma a yanzu haka wannan itace karo na biyu Inda a yanzu haka wannan Wakar ta daukaka a duniya.
A yanzu haka ga wannan wakar ta 2 ka saurara kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunji dadin wannan wakar ga audio wakar ka saurara.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com