Hausa Music
Umar M Shareef – Dawisun Mubi -(1 One) Official Audio

Yanzu Yanzu Umar M Shariff Ya saki sabuwar Wakar sa Mai Suna “Dawisun Mubi Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku wannan Video.
A yau juma’a mawaki umar m shariff ya saki Wannan wakar a yanzu haka ga Audio Wakar ka saurara.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com