Hausa Music
Umar M Shareef – Aisha (Official Video) 2022

Sabuwar Wakae Umar M Shareef Aisha Official Video Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya domin tun a Lokacin da umar m shariff ya saki audio wannan wakar sai mutane sukai ta jira ya saki video ta.
Sai kuma a yanzu haka ya saki Wannan Video wakar Kamar yadda a yanzu haka ga Video wakar ka kalla.
Kuce gana da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode Digitalskil.com