Kannywood

Kalli Bidiyon; Zama Kotu Tsakanin Ado Gwanja Da Lauyan Da Ya Shigar Da Kararsa Akan Wakar “CHASS..

Yanzu Yanzu Kalli Bidiyon Zaman. Kotu Tsakanin Ado Gwanja Da Lauyan Da Ya Shigar Dashi Kara Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunji labarin cewa ado Gwanja ya saki wata wakar sa wacce aka hanashi Sakin Wakar amma kuma ado Gwanja baiji magana ba ya saki wakar.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata ace an Kama ado gwanja ba domin wannan laifin ba Wani laifin bane.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan abun ta kasance tsakanin ado gwanja wannan lauyan daya kaishi Kara ga Video ka kalla.

Kamar yadda a Yanzu Haka ka kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya faru domin zakaji Suna a duniya domin mutane da yawa basa neman so a Kama ado gwanja.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button