Kannywood

Yanzu Yanzu; Bidiyon Zaman Kotu Tsakanin Ado Gwanja Da Lauyan Da Ya Shigar Dashi Kara Akan Wakar CHASS Tabbijam..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Zama Kotu Tsakanin Ado Gwanja Da Lauyan Da Ya kaishi Kara Gaba Gwamnan Kano Kamar yadda a yanzu haka zamu kawu muku Cikakken Bayani.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ado gwanja ya saki Wannan wakar CHASS Inda a yanzu haka kuma za a dauki babban mataki Akan sa domin ya Raina magana manya.

A Lokacin da akace Kada ado gwanja ya saki ya saki Wannan wakar Ado Gwanja ya bayyana cewa babu wanda ya Isah ya hanashi Sakin Wakar domin shine ya kashe kudin sa haka zalika kuma babu wanda ya taimaka Masa da kudi a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda ta kasance tsakanin ado gwanja kuma a yanzu haka ya Zama dole a dauki babban mataki Akan sa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button