Kannywood

Tirkashi; Ni Da Kaina Na Dauki Bidiyon Tsiraicina” Babbar Magana Safara’u Kwana Chasa’in Tayi Magana Yanzu..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Safara’u Kwana Chasa’in Ta Bayyana cewa itace ta dauki Video Tsiraicin Ta Da kanta kamar yadda a yanzu haka Asiri Yatonu Yanzu akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna tambayar cewa Wai shin da gaske Safara’u Kwana Chasa’in itace ta Bayyana cewa itace ta dauki Video Tsiraicin Ta da kanta kuma ta Watsa duniya.

Mutane Da Yawa Suna mamaki domin Duk wanda ya Kalli wannan Video zaiji yadda Safara’u Kwana Chasa’in ta Bayyana cewa itace ta dauki Video Tsiraicin nata da kanta a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji Dalilin Dayasa Safara’u Kwana Chasa’in ta Bayyana Gaskiya Akan wannan abun domin gidan jaridar BBC Hausa Itace ta titsiye ta ta Bayyana.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button