Kannywood

Tirkashi; Cikin Fushi Da Bacin Rai Aisha Humaira Da Aminu S Bono Sunyi Zazzafan Martani Akan Masu Magana Akan Gasar Jagaba..

Yanzu Yanzunan Aisha Humaira Da Aminu S Bono Sunyi Zazzafan Martani Akan Wadan da suke zaginsu Akan Gasar Jagaba Shine Gaba.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu anyi Gasar Jagaba Shine Gaba kuma an Bawa mutane kyautar da sukaci sai dai kuma a yanzu haka mutane da yawa sun fito Suna magana akan cewa an cucesu domin sun Dace a Basu mota.

Mata da maza a yanzu haka sun fito Suna magana Akan cewa baza su yafe ba domin abinda akayi musu ba ago adalci ba sai kuma aisha Humaira da Aminu s Bono suka fito sukayi Zazzafan Martani Akai ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaga yadda aisha Humaira da Aminu s Bono sukai Martani Akai domin suma Basuji dadin wannan abun da ya faru ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button