Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Wasu Matasa Sun Fusata Bayan Ado Gwanja Ya Saki Wakar “CHASS Kalli Video..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Bayan Ado Gwanja ya saki wakar CHASS yanzu haka Kalli Abinda ya faru dashi gaskiya magana.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ado gwanja ya saki sabuwar wakar sa me Suna Chass kamar yadda ka sani dai an hana ado gwanja ya saki Wannan wakar domin ana cewa zata lalatawa yara tarbiya.
Mutane Da Yawa Suna magana Akan cewa wannan wakar ta ado gwanja babu Wani tarbiya daza ta lalata sai idan mutum bashi da tarbiya agida haka zalika shima ado gwanja ya fito yayi Magana akai.
Sai kuma a yanzu haka ake Watsa Wani video a shafin sada zumun’ta ana cewa abinda ya faru da ado Gwanja a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar abinda ya faru dashi.
Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji gaskiya magana Akan abinda ya faru da ado Gwanja domin a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa bai kamata ace an kamashi ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com