Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un; Duk Mutum Mai Imani Indai Ya Kamata Ya Kalli Wannan Bidiyon Saiya Tausaya Mata..

Innalillahi Wannan Abun Zai Zama Izina Ga mata wadan da suke so su saura halitar da Allah yayi musu domin ya Kama ki tsaya ki Karanta wanna labarin har karshe.

Wata mata wacce ta so mayar da lebenta kamar yadda take a baya, bayan biyan likita makudan kudade don ya sauya mata shi tana fama bayan lebenta ya koma tamkar balam-balan,

Karli Gardner ta ce sai da tayi gwaje-gwajen asibiti wanda ya nuna mata babu wata matsala don ta yi gyaran a lebanta, hakan ya bata damar amincewa da likita yayi mata aikin.


Sai dai tana fama don tun da aka yi aikin labbanta su ka ci gaba da girma tamkar ana hura su.

Yayin da take bayyana halin da take ciki a TikTok, Karli ta ce ta ci gaba da gyaran duk da dai bata ji dadin yadda labbanta su ka yi manya ba bayan kammala aikin.

Kuce gaba da bibiyar wanna shafin namu domin samun labarai masu inganci ako da yaushe mungode da ziyayar Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button