Kannywood

Asiri Yatonu Yanzu Yanzu; Ashe Wannan Dalilin Ne Yasa Safara’u Tayi Bidiyon Tsiraici Gaskiya Hakan Bai Dace Ba…

Babbar Magana Ashe Wannan Shene Dalilin Dayasa Safara’u Kwana Chasa’in Ta Saki Bidiyon Tsiraicin Ta A yanzu haka Safara’u Tayi Bani Akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa Wai menene Dalilin Dayasa Safara’u Kwana tayi video tsiraici Inda wasu suke cewa Saurayinta ta torawa.

Sai kuma a yanzu haka Safara’u kwana chasain ta Bayyana Dalilin Dayasa tayi video tsiraici a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda Safara’u Kwana Chasa’in Tayi Bayani Akan video tsiraici nata.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji abinda Safara’u Kwana Chasa’in ta Bayyana kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa tana da laifi aciki domin bai kamata tayi video ta ajiye a wayata ba.

Ita kuma tayi tinanin cewa babu wanda zaiga video Hakane yasa tayi video tsiraici ta ajjiye a wayar ta kuma wannan babbam kuskure ne wallahi dan haka yan mata sai akula.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button