Kannywood

Akaran Farko; Safara’u Ta Bayyana Yadda Bidiyon Tsiraicin ta Ya Fita Da Kuma Wanda Ya Saki Video…

Babbar Magana Yanzu Yanzu Safara’u Kwana Chasa’in ta fito ta Bayyana Dalilin Dayasa tayi video tsiraici kamar yadda a yanzu haka gidan jaridar BBC Hausa Sunyi Hira da ita.

A yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla domin zakaga yadda Safara’u Kwana Chasa’in ta fito tayi Bayani Akan Dalilin Dayasa Video Tsiraicin ta ya fita duniya Inda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin yadda tayi magana akai.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Basu san Dalilin ba Amma kuma a yanzu haka da Safara’u Kwana Chasa’in ta fito tayi Bayani kowa ya Gane Dalilin Fitar video a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji abinda Safara’u ta Bayyana.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda Safara’u Kwana Chasa’in ta fada kuma a yanzu haka kaji Dalilin Dayasa tayi wannan Video.

Mutane Da Yawa a yanzu haka da sukaji wannan maganar sai suka Fara korafi Akan cewa itace ta jajawa kanta domin ya za ayi tayi video tsiraici kuma ta ajiyeshi Acikin wayar ta.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button