Tirkashi” Ashe Wannan Dalilin Ne Yasa Ali Nuhu Ya Cire Yar’sa Fatima Daga Cikin Harkar Film Kalli Wannan Video Domin Kaji..

Yanzu Yanzu Ali Nuhu Ya Bayyana Dalilin Da Yasa Ya Cire Yar daga harkar film fatima ali nuhu kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka video ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa mai Isah Ali Nuhu ya cire Yar sa daga cikin masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka kuma mutane da yawa Suna so suji Dalili.
Mutane Da Yawa a yanzu haka Basu san Dalilin ba hakane yasa a yanzu haka ali nuhu ya fito yayi Magana akai kamar yadda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla.
Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji Dalilin Dayasa ali nuhu ya cire Yar’sa daga masana’antar kannywood domin a yanzu haka aure zai mata.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com