Labaran Duniya

Malam Ya Cira kunya; Rashin Aure Da Wure Yana Jefa Yan’Mata Acikin Wannan Halin Harkar Madigo Kali Video..

Yau malam ya jira kunya yayi babban Bayani kamar yadda a yanzu haka yayi Wani Zazzafan Wa’azi Zuwaga mata wadan da basa aure da wuri.

A yanzu haka Duk wata mace wacce ba tayi aure ba ya kamata ta tsaya ta Kalli wannan Video domin zaiyi mara matukar Amfani domin malam ya bayyana cewa Duk macen da batayi aure da wuri ba Rayuwar ta tana Cikin hadari.

A yanzu haka kasan cewa mata da yawa basa aure da wuri domin wasu zakaga sun tsaya Suna karatu haka be yake sa wasu matan rashin aure da wuri a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda malam ya bayyana wasu abubuwa.

Kamar yadda ka kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda malam ya bayyana cewa bai kamata mace ta tsaya takiyin aure da wuri ba Wanna video a yanzu haka nasan cewa kinji wasu abubuwa da suke faruwa a rashin aure.

Mungode da ziyayar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button