Yanzu Yanzu; Tsohuwar Matar Ado Gwanja Maimuna Ta Bayyana Wacce Ta Kashe Mata Aure Asiri Yatonu..

Babbar Magana Yanzu Yana Tsohuwar Matar Ado Gwanja Maimuna Ta Bayyana Wadan da Suka Kashe mata aure kamar yadda a yanzu haka zamu kawu muku Cikakken Bayani.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka auren ado gwanja da Matarsa Maimuna ya mutu inda a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan cewa wasu matan ne suka kashe musu aure domin ado Gwanja yana son Matarsa.
Haka zalika itama Maimuna gwanja ta kasance tana kaunar Mijin ta ado gwanja Inda a yanzu haka kuma ta Bayyana Wadan da suka kashe mata aure ita da Mijin ta a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka kasan cewa mutane da yawa Suna magana Akan cewa Maimuna gwanja gaskiya ta fada Akan cewa kashe mata Aure akayi.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com