Kannywood

Tirkashi” Kalli Bidiyon Ado Gwanja Yabar Kasar Nigeria Bayan Yaji Ana Neman Sa Akan Sakin Wakar “CHASS Babbar Magana…

Babbar Magana Ado Gwanja Ya Godo Bayan Yaji Ance Za a Kamashi kamar yadda a yanzu Haka mutane da yawa Suna cewa bakin ciki ake masa kayau.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata a kama ado gwanja ba domin indai za a Kamashi a kyau wasu mawakan daya Kama Suna a kamasu.

A yanzu haka mutane da yawa basa goyan bayan a Kama ado gwanja ya a Akan wannan wakar tasa ta Chass amma kuma a yanzu haka wasu Suna cewa a Kamashi domin yana lalatawa yara tarbiya.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani akai kuma a yanzu haka Maganar cewa ado Gwanja ya bar kasar Nageria Domin za a Kamashi wannan maganar bata da toshi a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan maganar take a yanzu haka dan haka muna fatan allah ya shige Mana gaba Akan abubuwan da suke matsala Ameen.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button