Labaran Duniya

Malama Ju’wairiya Ta Cira Kunya; Indai Kinga Namiji Ya Fara Balaga Karki Kusanceshi Domin Akwai Matsala..

Yanzu Yanzunan Malama Ju’wairiya Tayi Wani Zazzafan Wa’azi Zuwaga mata Kama me yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan Wa’azin matan Aure ne.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka malamar mata wato Ju’wairiya tana kokari taga ta kawo abinda zai saka aure ya kara Zaman lafiya domin Rayuwar aure indai babu lafiya ba aure bane.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa Malama Ju’wairiya tana temakawa sosai wajan gyara mata a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda malama Ju’wairiya Tayi Bayani.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa a yanzu haka Duk Wani wanda ya Zama ya Kalli wannan Video mace koh na miji dole sai ya karo da Wani Abun.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button