Malam Ya Fusata Ya Cira Tsoro; Ya Goyi Bayan Hukuma Ta Kama Ado Gwanja Da Safara’u Da Kuma 442 Akan Lalata Tarbiya..

Yanzu Yanzunan Ran Malam Ya Baci Ya Fusata ya goyi bayan a Kama ado gwanja da Safara’u Kwana Da kuma 442 Akan abinda Suke Aikatawa.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa ya kamata a kama ado gwanja Akan ya saki wakar CHASS Domin Zai lalatawa mutane tarbiya.
Haka zalika kuma a yanzu haka itama Safara’u Kwana Chasa’in da 442 suna abinda bai daceba hakane yasa a yanzu haka hukuma zata kama su domin suna iskanci a hotel a yanzu haka kuma malam yayi magana akai domin ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji yadda wannan malamin ya bayyana cewa ya kamata a kamasu domin abinda suke Aikatawa bai kamata ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com