Hausa Series
Lilin Baba Ft Umar M Shariff – Kalar Aure (Official Video) 2022

Kalli Sabon Video Wakar Umar m Shariff Da Lilin Baba kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya domin shahararrun mawaka ne suka hadu su kayi wannan wakar a yanzu haka ga Video wannan wakar ka saurara..
Kamar yadda ka Kalli Video wannan wakar nasan cewa kaga yadda Wadan nan mawakan suka taka rawar gani acikin wannan Videon kuma a yanzu haka muna jiran ta ayin ku wanene ya jinye wannan wakar a tsakanin umar m shariff da Lilin baba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu sababbin wakokin akoda yaushe mungode Digitalskil.com