Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Yanzu Bayan Gama Gasar Jagaba Shine Gaba Wasu Matasa Sun Fito Sunyi Kaca Kaca Da Rarara…

Innalillahi Yanzu Yanzu Bayan Gaba Gasar Jagaba Shine Gaba Yanzu Yanzu Wasu Matasa Sun Fusata Akan Dauda Kahutu Rarara da aisha Humaira.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka an bayyana wadan da sukaci wannan Gasar ta Jagaba Shine gaba kuma a yanzu haka mutane da yawa Sun Fito Suna korafi Akan cewa ba ayi adalci ba.
Mutane Da Yawa a yanzu Suna magana Akan cewa wannan Gasar ba ayi adalci ba domin a yanzu haka wadan da aka Bawa wannan kyautar basu dace ba a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji abinda Suke cewa.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wadan nan mutanan suka fito sukai ta korafi akan cewa wannan Gasar ba ayi adalci ba kuma a yanzu haka wasu Suna cewa anyi adalci akai.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com