Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Wannan Rashin Imani Yayi Yawa Matan Da Yan Bindiga Sukai musu Fyade Sun Haifi Yaya 500,000

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Matan da yan bindiga Su kaiwa fyade a Zamfara sun Haifi yaya 500,00 kamar yadda a yanzu haka wannan maganar ta Girgiza mutane.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka yan bindiga Suna yiwa matan Aure Fyade kamar yadda kuma a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa wannan rashin imanin yayi yawa.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan abun ya kasance domin a yanzu haka ya kamata ka kalli wannan Video domin zai Kama amfani ta wajan jin yadda wannan lamarin ya kasance ga Video.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button