Labaran Duniya

Malam Ya Cira Kunya; Duk Yadda Nononki Ya Lalace Ki Jaraba Wannan Hadin Zai Zama na Budurwar Iya Mata..

Yau Malam Ya Cira Kunya Ya bayyana Wasu Abubuwa Wanda ya kamata Duk wata mace ta Kalli wannan Video domin zai Matukar gyara miki nono.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mata da yawa Suna magana Akan cewa ya za ayi su gyara nonosu domin zakaga cewa mace tana Haihuwa daya zakaga nono ta ya zube.

Sai kace wata Tsohowa a yanzu haka indai kikayi wannan hadin zai taimaka miki sosai wajan nonon ki ya dawo kamar na budurwar wacce bata taba Haihuwa ba a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan malamin ya bayyana abubuwan da zakiyi domin nonon ki ya dawo sai kuma adinga kiyayewa wajen gyara domin Miji yaji Dadi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button